1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Al-Mahdi ya gurfana gaban kotun ICC

Zaharaddeen Lawan/ LMJAugust 22, 2016

A karon farko, an samu wanda ya amsa laifinsa ba tare da wahalar da shari'a ba a gaban kotun hukunta masu aikata manyan laifukan yaki ta kasa da kasa ICC. Ahmad Al-faqi Al-Mahdi ya amsa laifinsa na rusa guraraen tarihi a birnin Tinbuktu na kasar Mali.

https://p.dw.com/p/1JnAu