1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Albashi ya gagari wasu gwamnoni a Najeriya

April 18, 2017

A wani abun da ke zaman alamu na irin jan aikin da ke gaban mai gona, akalla jihohin Tarrayar Najeriya 19 ne ke fuskantar matsaloli na kasa biyan albashin ma’aikata a cikinsu.

https://p.dw.com/p/2bRwB