1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Al'umma na cikin zaman fargaba a Jamus

Lateefa Mustapha JaffarJuly 25, 2016

A sakamakon yawaitar hare-haren da baki 'yan ci rani ke kai wa a Jamus har kusan hudu a cikin mako daya, hakan na daf da sake janyo wata sabuwar muhawara a game da ba da mafukar siyasa ga 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/1JVdK