1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amnesty International: Sojojin Najeriya sun yi ta'asa

Uwais Abubakar Idris/AH April 22, 2016

A rahoton da Ƙungiyar Amnesty International ta fitar ta ce ta bankado rufa –rufar da sojojin Najeriya suka yi a kan mutanen da suka kashe a hargistin da ya faru tsakaninsu da ‘yan Shi’a a Zariya.

https://p.dw.com/p/1Ib96