1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amnesty International ta zargi Masar da cin zarafin dan Adam

Abdourahamane HassaneJuly 13, 2016

Kungiyar kare hakin bil Adama ta ƙasa da ƙasa Amnesty International ta zargi 'yan sanda na kasar Masar da laifin azabtar da ɗaruruwan jama'a a ciki har'da yara yan shekaru 14.

https://p.dw.com/p/1JOVJ
Ägypten Proteste gegen die Übergabe von zwei Inseln
Hoto: Getty Images/AFP/Stringer

A cikin wani rahoto da ta bayana kungiyar ta ce baɗa jama'a irin ɓata na dabo
sama ko ƙasa.Shi ne babban makamin gwamnatin tare da yin amfani da ƙudirin yaki da ta'adddanci wajen gallazawa masu sukar lamirin gwamnati.A cikin rahoton mai shafi 70 da Kungiyar ta Amesty International ta bayyana,ta ce ta yi hira da tshofin fursunoni da iyalai da lauyoyi wadanda suka tabbatar da cewar addadin wadanda suka ɓace a shekara bara yana da yawa.