1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Amsoshi: Amfanin cin tafarnuwa

Zulaiha Abubakar MNA
March 9, 2020

Likitoci da masana kiwon sun ce wasu sinadarai da ke cikin tafarnuwa na taimakawa wajen narkar da kitse da ke cikin jini ta yadda kitse ba zai wa dan Adam illa ba. Yana kuma sa jinin ya gudana ko ina da ina a cikin dan Adam mai cin tafarnuwa.

https://p.dw.com/p/3Z57h