1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin Tandja Mamadou

Abdoulaye Mamane Amadou
November 30, 2020

Shirin ya duba takaitaccen tarihin tsohon shugaban kasar Nijar Tandja Mamadou da Allah ya yi wa cikawa a ranar 25 ga watan Nuwamba 2020 yana da shekaru 82 a duniya.

https://p.dw.com/p/3m0KK