Amsoshin Takardunku

Tarihin birnin Aleppo na kasar Siriya da kuma abin da ake nufi da tashi da faduwar hannun jari, sune batutuwan da Shirin na Amsoshin Takardunku ya yi nazari a kai.

Shirin ya amsa tambayoyi kan tarihin birnin Aleppo na kasar Siriya da kuma bayani kan hannun jari da dalilan da ke haddasa tashi da faduwar shi.

Rahotanni masu dangantaka