1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An kwace makaman B/Haram a Kamaru

BabbajiApril 8, 2014

Gwamnatin Kamaru ta sanar da cewar jami'an tsaronta sun kwace dimbin makamai a wasu hare-hare da suka kai kan maboyar kungiyar Boko Haram a iyakar kasar da Najeriya

https://p.dw.com/p/1Be2U