1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An sha artabu a masallacin Kudus

Abdourahamane Hassane
July 27, 2017

An sha artabu tsakanin 'yan sanda da masu ibada Falasdinawa a masallacin birnin Kudus inda dubban jama'a suka hallara domin yin sallah.

https://p.dw.com/p/2hGzT
Israel Jerusalem Palästinenser dürfen wieder zur al-Aqsa-Moschee
Hoto: Reuters/M. Awad

Masu aiko da rahotanni sun ce an yi taho mu gamar ne daf da shiga masallacin idan masu ibadar suka taru bayan sallah suna murnar kafin 'yan sanda Israi'la  su far musu, su kuma su mayar da martani da jiffa da duwarwatsu da kwalabe. tun da farko Hukumomi Falasdinu sun yin kira ga jama'ar kasar da su sake komawa a yau Alhamis don yin  sallah a mallacin na birnin Kudus.