1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana gudanar da zaɓuɓɓuka a Yuganda

Ibrahim Yusuf JargabaFebruary 18, 2016

Al'ummar ƙasar Yuganda na gudanar da zaɓen Shugaban ƙasa da na 'yan majalisun dokokin ƙasar.Sai dai yanzu haka an kama jagoran 'yan adawar zza Besigye.

https://p.dw.com/p/1Hxki