1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana samun sabanin fahimta kan makomar mulkin Chadi

Abdul-raheem Hassan MAB
April 21, 2021

Shugabannin kasashen waje na nuna alhinin mutuwar takwaransu na Chadi Idriss Deby Itno a fagen daga. Sai dai wasu na nuna damuwa dangane da halin da dimukuradiyya ta shiga bayan da dan marigayin ya dare madafun iko.

https://p.dw.com/p/3sKHH