1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

PDP ta zargi gwamnatin Buhari da maida 'yan APC 'yan lele

Ubale Musa/ YBOctober 19, 2015

Muhawara ta barke a tsakanin jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya inda ta ce shugaban kasar ya kama hanyar kama karya, da mai da 'yan bangaren jam'iyyarsa masu laifi 'yan lele.

https://p.dw.com/p/1GqeA