Anas: koyarwa a saukake da na'urar majigi

A dubi bidiyo 01:32
Now live
mintuna 01:32
Wani matashi a jihar kano Anas Balarabe Yazid ya kirkiro na'urar nuna majigi domin saukaka hanyoyin koyarwa a makarantu ta yadda ilimin dalibai zai kara inganta.