1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Badakalar leken asiri a Jamus

Marcel Fürstenau/PA May 7, 2015

Yanzu haka ana tada jijiyar wuya bisa batun leken asiri da aka bankado cewa jami'an kasar Jamus na tallafawa Amirka a wajen satar bayanen sirri kan al'umma, 'yan siyasa da kamfanonin Turai

https://p.dw.com/p/1FMVI