1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bambancin sanata da dan majalisar wakilai

Aliyu Abdullahi Imam AMA
June 22, 2020

Shirin amsoshin takardunku ya duba matsayin sanatoci da 'yan majalisun tarayya ga al'ummarsu da kuma bambanci tsakanin sanata da dan majalisar wakilai a tafarkin dimukuradiyya.

https://p.dw.com/p/3e995

Matsayin sanatoci ga al'umma