1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bankado badakalar cin hanci harkar mai a Nijar

Gazali Abdou Tasawa
August 19, 2019

A Jamhuriyar Nijar 'yan kasar na ci gaba da mayar da martani kan badakalar cin hanci ta sama da biliyan 14 da rabi na kudin Cefa da Hukumar HALCIA ta bankado musamman a matatar man fetir ta SORAZ

https://p.dw.com/p/3O8pM