1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahawara kan 'yan gudun hijira a Jamus

Gazali Abdou tasawaNovember 5, 2015

Manufofin gwamnatin Shugaba Merkel kan 'yan gudun hijira na fuskantar kalubale a fagen siyasar kasar Jamus.

https://p.dw.com/p/1H0bN
Griechenland Flüchtlingsstrom im Regen
Hoto: Getty Images/M. Cardy

Siyasar gwamnatin Shugaba Angela Merkel kan batun 'yan gudun hijira na ci gaba da haifar da mahawara a kasar inda masu adawa da tsarin gwamnatin kasar na bude kofofin kasar ga 'yan gudun hijira ke fuskantar turjiya daga bangare masu adawa.