1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bayelsa: Zaben amfanin jama'a ba na siyasa ba

Abdourahamane Hassane
November 20, 2019

Wani al'amarin da ke daukar hankali a Jihar Bayelsa Najeriya shi ne na juyin yuya halin siyasar da ya faru yadda jama'ar jihar inda PDP ke da karfi suka kaurace ga zaben dan takara jam'iyyar adawa domin zaben na APC.

https://p.dw.com/p/3TNpK