1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe kan al'adun Afirka

Zainab Mohammed Abubakar RGB
June 18, 2019

Shirin na al'adu ya yada zango a dandalin da aka gudanar da wani biki na nuna al'adun al'umar Afirka a birnin Würzburg da ke Jamus.

https://p.dw.com/p/3Ke11
Deutschland Africa Festival in Würzburg Ndlovu Youth Choir
Hoto: DW/G. Hilse

Mawaka da makada na gargajiya kama daga yankin yammaci zuwa kudancin Afirka ne suka baje kolin irin basirar da Allah ya huwace musu a bikin raya al'adun Afrika da ya gudana a birnin Würzburg da ke yankin kudancin tarayyar Jamus.