1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin zagayowar cikkar shekaru 48 da kafuwar Fatah

January 4, 2013

Duban jama'a magoya bayan ƙungiyar Fatah mai fafatukar samar da yancin Falasɗinu ta gudanar da shagulgulan a yankin da ke ƙarƙashin iko kungiyar Hamas

https://p.dw.com/p/17EOo
Palestinians take part in a rally marking the 48th anniversary of the founding of the Fatah movement, in Gaza City January 4, 2013. Hundreds of thousands of Palestinians joined a rare rally staged by President Mahmoud Abbas's Fatah group in Gaza on Friday, as tensions ease with rival Hamas Islamists ruling the enclave since 2007. REUTERS/Mohammed Salem (GAZA - Tags: POLITICS ANNIVERSARY TPX IMAGES OF THE DAY)
Hoto: Reuters

Wannan shi ne karon farko da ƙungiyar Hamas  ta ba da izini ga kungiyar Fatah  domin gudanar da bukukuwan kafuwar kungiya a yankin  Gaza da ke a karƙashibn ikon ƙungiyar ta Hamas

masu aiko da rahotanin sun ce jama'ar mata da maza da kuma yara  sun yi ta raira waƙoƙin tare da ɗaga tutar Fatah da ta Falaɗinu.Kasim na daya daga cikin waɗanda suka halarci gangamin.Ya ce ''na  zo ne nan saboda gangamin da aka shirya

Masu lura da al amuran yau da gobe na furcin cewar wannan wata alama ta ƙara samun haɗin kai tsakanin ƙungiyoyin biyu waɗanda suka daɗe suna gaba da juna.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane

Edita       : Umaru Aliyu