Boko Haram na ci gaba da rike Leah Sharibu

Now live
mintuna 02:37
Kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram da ta addabi Najeriya da makwabtanta, na ci gaba da rike guda daga cikin 'yan matan sakandaren garin Dapchi da ta sace. Ku kalli hira da wakilinmu na Maiduguri Al-Amin Suleiman Muhammad ya yi da mahaifiyarta.

Kari a Media Center