1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Boko Haram na kara yin barazana a Najeriya

Ubale (HON) InternetAugust 25, 2014

A karon farko kungiyar Boko Haram da ke gwagwarmaya da makamai a Tarayyar Najeriya ta ayyana kafa sabuwar daular Musulunci a garin Gwoza na jihar Borno.

https://p.dw.com/p/1D0za