1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaba Buhari ya ce ya cika alkawuransa

January 21, 2019

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kaddamar da gangamin yakin neman zaben shugaban kasa a jihohin Borno da Yobe wanda ya samu halar da jiga-jigan jam’iyyar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari.

https://p.dw.com/p/3BvSt