1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dimukaradiyya ta girku a cikin shekaru 20 a Najeriya

Abdourahamane Hassane
June 12, 2019

Ana gudanar da bikin ne na ranar ta dimukaradiyya 12 ga watan Yuni a maimakon 29 ga watan Mayu, kuma a cikin jawabin da ya yi shugaba Muhammadu Buhari ya ce an samu ci gaba a Najeriyar a cikin shekaru 20.

https://p.dw.com/p/3KIG1