1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Charlotte Maxeke ta yi suna bisa abubuwa biyu basira da murya

September 6, 2018

A 1901 ta zama mace bakar fata ta farko daga Afirka ta Kudu da ta gama jami'a a Amirka. Ta koma gida ta tsubduma fagen siyasa. Ta jagorancin zanga-zangar nuna adawa da tilasta fita da takardar shaida.

https://p.dw.com/p/34QW5