Dabarar bada labarai kan gwarzayen Afirka

Now live
mintuna 03:51
Wani dan Najeriya mai suna Jide Martin ya kafa wata cibiyar bayar da labari kan gwarzayen Afirka ta hanyar zane-zane.