1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kalaman shugaban hukumar zaben Najeriya INEC

Yusuf Bala Nayaya
February 16, 2019

Shugaban hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC Mahmood Yakubu ya kira taron gaggawa na jami'an hukumar inda suka dage zaben nan da mako guda mai zuwa wato ranar 23 ga watan nan na Fabrairu. A kwai dalilai na rashin kai kaya da sauransu.

https://p.dw.com/p/3DUpv