1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Baraka ta kunno Kai a jam'iyyar MPR Jamhuriyyya

Kanta (HON) InternetOctober 31, 2016

Rikicin na Jam'iyyar MPR wanda ya dade yana ruruwa sai a yanzu ne ya fito fili bayan da wasu yayan Jam'iyyar suka ce sun kori shugaban Jam'iyyar reshen jihar Tillaberi Wasalke Bukari daga mukaminsa.

https://p.dw.com/p/2RxJm