Dan gudun hijira a taron tattalin arzikin duniya

Now live
mintuna 02:15
Mohammed Hassan dan shekaru 24 da haihuwa ya shafe kimanin shekaru 22 yana rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira na Kakuma da ke arewa maso gabashin Kenya, yana daga cikin mahalartar taron Davos na 2019.