1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 03.01.2019

Mouhamadou Awal Balarabe MA
January 3, 2019

Za a ji alkawarin da sabon Sarkin Musulmin birnin Doula na kasar Kamaru, Adamou Housseini Labo ya yi na maganta matsalolin da ke ci wa matasan masarautarsa tuwo a kwarya, musamman na rashin ayyukan yi.

https://p.dw.com/p/3B0mP

A cikin wannan shiri za a ji alkawarin da sabon Sarkin Musulmin birnin Doula na kasar Kamaru, Adamou Housseini Labo ya yi na maganta matsalolin da ke ci wa matasan masarautarsa tuwo a kwarya, musamman na rashin ayyukan yi.