1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 05.06.2019

Abdul-raheem Hassan YB
June 6, 2019

Fasahar kwalliya na dada bunkasa a Najeriya da wasu kasashen gabashin Afirka, inda wasu ke danganta tsarin kwalliyar da al'adu ko addini. To sai dai a zamanin nan ana ganin kwalliyar zamani na neman kwace kwalliyar da.

https://p.dw.com/p/3JwOW