1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Dandalin Matasa

Mouhamadou Awal Balarabe
March 4, 2021

Wasu matasan Kamaru ne suka samar da wata sabuwar manhajar aika sako da buga waya da musayar hotuna da bidiyo domin maye gurbin ta kamfanin facebook. Ana iya sauke manhajar da ake kira "Ondjoss" a waya.

https://p.dw.com/p/3qDYH