1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

April 2, 2021

Shaye-shayen miyagun kwayoyi, wani abu ne da ya yi katutu tare da mummunan tasiri musamman ga rayuwar matasa a nahiyar Afirka. Koya matasan da suka tsinci kansu cikin wannan mummunar dabi'a ke ji? Shirin Darsin Rayuwa.

https://p.dw.com/p/3rWxE