1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Abdul-raheem Hassan LMJ
November 12, 2020

Annobar coronavirus ta janyo dimbin asarar ga kamfanonin buga jaridu da mujallu da ma gidajen radiyo masu yawa. Harkokinsu sun tsaya, wasu sun ma rufe gidajen jaridun wasu kuwa sun tafka asara sakamakon rashin samun tallace-tallace kamar yadda aka saba.

https://p.dw.com/p/3lAwm