1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ebola ta kashe sama da mutane 4000

Abdourahamane HassaneOctober 10, 2014

Ƙungiyar lafiya ta duniya WHO ko kuma OMS ta ce mutane 4033 suka mutu da cutar Ebola tun lokacin da ta ɓulla a cikin watan Maris da ya gabata.

https://p.dw.com/p/1DTO4
Ebola 30.09.2014 Schutzanzüge
Hoto: Reuters/Umaru Fofana

Ƙungiyar ta ce an samu wannan sakamako ne,an cikin sama da mutane dubu takwas da aka yi rejista da ke ɗauke da ƙwayoyin cutar a cikin ƙasashe guda bakwai.

A halin da ake ciki Babban sakataran Majalisar Ɗinkin Duniya Ban Ki Moon ya yi gargaɗin cewar dole ne sai a riɓanya agajin da ake bayar wa har so 20 ga na yanyzu domin daƙile cutar da ke yin barazana ga duniya.