Fafutukar mata a zaben Indiya

Now live
mintuna 03:40
Yayin da aka fara zaben kasar Indiya zagaye na hudu jam'iyyu sun ba wa mata fiye da kashi bakwai na guraben takara a kasar da mutane miliyan dari tara suka cancanci kada kuri'a.

Kari a Media Center