1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fanta Diallo: Abar koyi ga matasan Senegal

July 23, 2015

https://p.dw.com/p/1G3gz

Fanta Diallo ta fito daga gidan da suke da rufin asiri, iyayenta na son ta yi aiki a Faransa. Ta shiga jami’a ta samu tallafin karatu daga gidauniyar Konrad Adenauer ta Jamus. Daga bisani ta zamo mataimakiyar magajin garin birnin Dakar.