1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin siyasar Burundi na daukar sabon salo

Abdourahamane Hassane June 10, 2015

Wani hasashe da Majalisar Dinkin Duniya ta yi ya yi gargadi kan yadda mayakan sa kai na matasan da ke goyon bayan shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza suke aikata ta'asa ga jama'a galibi fararen hula.

https://p.dw.com/p/1Fegw