1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gabatar da kasafin kudi a Nijar

Gazali(HON)InternetOctober 8, 2014

Al'umma a Jamhuriyar Nijar sun fara tofa albarkacin bakinsu dangane da ksafin kudi na shekara ta 2015 da gwamnatin kasar ta mika gaban majalisar dokoki da ya haura sama da biliyan 17 na kudin Cefa domin amincewarta.

https://p.dw.com/p/1DSG2