1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gambiya: Zargin wawashe dukiyar gwamnati

January 23, 2017

Sabuwar gwamnatin Gambiya ta ce kasar na cikin yanayi na matsalar kudi biyo bayan zargin da ta yi na cewar tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya yi awon gaba da wasu makudan kudade kafin ya bar kasar.

https://p.dw.com/p/2WGvl