Ghana: Sarrafa tsoffin tayoyin mota zuwa kujerun zamani

Now live
mintuna 01:14
Jeffrey Yeboah dalibi da ke gabanin kammala karatun jami'a ya soma aikin sarrafa tsoffin tayoyin mota zuwa kujeru na adon gida.