1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Girka da Turai sun cimma matsaya

Abdourahamane HassaneJuly 13, 2015

Wannan mataki zai ba wa Girka damar samun karin kudaden rance a karo na uku domin gudun talaucewa. Abin da idan ba a kai ga cimma shi ba Girka na iya ficewa daga kudin bai daya na Euro.

https://p.dw.com/p/1FxrB