1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hamzat Nawal: Fafutukar yaki da rashawa

April 18, 2017

Wasu matasan Najeriya sun kafa wata kungiya da suke kira ‘Follow the Money’ wato "A bi sawun kudin" da zummar tabbatar da cewar jami'an gwamnati sun bi ka'ida a tafiyar da dukiyar jama'a

https://p.dw.com/p/2bR4c