1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hanyar shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa

March 27, 2013

Hira da Fatihu Sabi'u jami'in kula da mu'amala da masu sauraro game da hanyoyin amfani da kafar sadarwa ta Facebook.

https://p.dw.com/p/183TR
Deutsche Welle Relaunch Logo mit Schrift
Hoto: DW

A kokarin bai wa masu sauraro damar yin amfani da shafin Facebook na DW sashen Hausa, shirin Amsoshin takarkundu ya gayyato Fatihu Sabi'u, jami' in dake kula da huldodi da masu sauraro domin karin haske.

Na fara da tambayar sa ta kaka mutum zai iya shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa?

Za ku iya sauraran wannan hira daga kasa.

Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi
Edita: Zainab Mohammed Abubakar