1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hare-hare sun yawaita a gidajen kallon kwallo a Najeriya

Ardo Abdullahi HazzadJune 18, 2014

Rundunar 'yan sanda ta bukaci hadin kan 'yan Najeriya wajen kawar da hare-hare a gidajen kallon kwallo, bayan da bam ya hallaka kimanin mutane 15 a gidan kallon kwallo da ke garin Damaturu na Yobe..

https://p.dw.com/p/1CLZX