1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

HDM: Macce mai aikin kanikanci a Adamawa

July 9, 2020

Dokas Yakubu wata matashiya a Jihar Adamawan Najeriya ta rungumi sana'ar kanikanci na gyaran mota bayan kammala karatu. Matashiya mai shekaru 29 na yanzu haka gogawa da maza a wajen aikin nata tare kuma da koyar da wasu matasa wannan aiki.

https://p.dw.com/p/3f3kF