1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Binta Aliyu Zurmi LMJ
May 5, 2021

Malam Bahaushe kan ce "himma ba ta ga rago." Matasa a nahiyar Afirka sun tashi tsaye domin karbar wannan magana ta Malam Bahaushe da hannun biyu, inda suke tashi domin kama sana'o'in da za su dogara da kansu.

https://p.dw.com/p/3sxJp