1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

March 31, 2021

Matasa na yunkura domin tsunduma cikin harkokin sana'o'in hannu, domin su dogara da kansu. Yawaitar matasa marasa aikin yi musamman a Afirka, na zaman babban abin damuwa.

https://p.dw.com/p/3rPTF