1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaba Keita ya lashe zaben Mali

Gazali Abdou Tasawa
August 16, 2018

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya yi nasarar sake zabensa da sama da kashi 60 cikin dari a zabe zagaye na biyu da aka yi ranar Lahadi duk kuwa da zargin magudi na 'yan adawa.

https://p.dw.com/p/33GDx
Mali Wahlen - Ibrahim Boubacar Keita
Hoto: Getty Images/AFP/I. Sanogo